• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya sauka a London domin ziyarar aiki

Wakilin Mu by Wakilin Mu
March 17, 2026
in Labarai
A A
0
Tinubu ya sauka a London domin ziyarar aiki
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, da Uwargidan sa, Sanata Oluremi Tinubu, lokacin da suka sauka a London yau Talata

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, da Uwargidan sa, Sanata Oluremi Tinubu, lokacin da suka sauka a London yau Talata

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tare da maiɗakin sa, Sanata Oluremi Tinubu, sun isa Birtaniya a yau Talata domin gudanar da gagarumar ziyarar aiki ta kwanaki biyu.

Ziyarar dai ta biyo bayan gayyatar da Sarki Charles III da Sarauniya Camilla suka yi wa shugaban na Nijeriya.

Jirgin shugaban ƙasar ya sauka ne a filin jiragen sama na Stansted da ke Landan da misalin ƙarfe 3:18 na yamma.

Wata sanarwa da ke ɗauke da sa hannun Bayo Onanuga, Mai Magana da Yawun Shugaban Ƙasa kan Harkokin Yaɗa Labarai da Tsare-tsare, ta bayyana cewa Mataimakin Wakilin Masarautar Birtaniya a yankin Essex, Mark Bevan, shi ne ya tarbi shugaban a madadin gidan sarautar.

Sauran waɗanda suka tarbi shugaban sun haɗa da Muƙaddashin Jakaden Najeriya a Birtaniya, Ambasada Mohammed Maidugu, da wasu manyan jami’an gwamnati.

Haka kuma, wasu gwamnoni da sanatoci da ministoci sun hallara a masaukin shugaban domin yi masa barka da zuwa.

Za a karɓi baƙuncin Shugaba Tinubu da matar sa a Fadar Windsor a gobe Laraba zuwa jibi Alhamis.

Babban maƙasudin wannan ziyara dai shi ne ƙarfafa dangantaka tsakanin ƙasashen biyu, tare da lalubo hanyoyin bunƙasa jari ga ‘yan kasuwar Nijeriya da na Birtaniya.

Tags: LondonSarkiCharlesIIITinubuziyara
Previous Post

Tinubu ya umurci masu riƙe da muƙaman siyasa da ke son tsayawa takara su yi murabus kafin 31 ga Maris

Next Post

‘Ku mara wa Tinubu baya’ — Soludo ya roƙi Inyamirai kada su ɓata ƙuri’un su a 2027

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
‘Ku mara wa Tinubu baya’ — Soludo ya roƙi Inyamirai kada su ɓata ƙuri’un su a 2027

‘Ku mara wa Tinubu baya’ — Soludo ya roƙi Inyamirai kada su ɓata ƙuri’un su a 2027

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!