Nijeriya da Birtaniya sun rattaba hannu kan yarjejeniyoyi kan hijira, tsaron iyakoki, da bizar kasuwanci
Nijeriya da Birtaniya sun rattaba hannu kan manyan yarjejeniyoyi uku da suka shafi haɗin gwiwar harkokin hijira, laifuffukan shige-da-fice na ...
