Sarkin Musulmi da wakilin Paparoma Sun yi gargaɗi kan rashin haƙurin addini, kalaman ƙiyayya da yaɗa labaran ƙarya
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya yi gargaɗin cewa ƙaruwar rashin haƙurin addini, kalaman ƙiyayya, yaɗa labaran ƙarya ...

