Atiku ya biya Ghali Na’Abba Naira miliyan 5 domin su tsige ni, inji Obasanjo; Atiku ya yi raddin cewa har yanzu Obasanjo na jin haushin hana shi yin wa’adi na uku
Wani sabon takun-saƙa ya ɓarke tsakanin tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar kan zargin ...
