Lambar yabo daga NES ta tabbatar da ingancin manufofin CBN wajen tabbatar da daidaiton tattalin arziki — Cardoso
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Olayemi Cardoso, ya bayyana lambar yabo ta musamman Ƙungiyar Tattalin Arzikin Nijeriya (NES) ta bai ...
