Da umurnin Ofishin Akanta-Janar muka buɗe wa PFIPC asusu, amma ba mu saka ko ƙwandala a ciki ba saboda mun gano mai asusun ya ɓoye lauje cikin naɗi – CBN
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana cewa ya buɗe asusun ajiyar kuɗaɗen waje guda biyu na 'hukumar' PFIPC wadda Matthew ...
