Gwamnan CBN ya yi wa Majalisar Dattawa cikakken bayani kan tattalin arzikin Nijeriya da nasarorin da aka samu cikin wata 6
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Mista Olayemi Cardoso, tare da Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da Harkokin Bankuna, Inshora ...
