Darma ya duba aikin gina gidajen Renewed Hope City a Kano, ya yaba da tsarin haɗin gwiwar gwamnati da kamfanoni masu zaman kan su
Ministan Gidaje da Raya Birane, Injiniya Muttaqha Rabe Darma, ya yaba da tsarin haɗin gwiwa tsakanin gwamnati da kamfanoni masu ...
