Cika shekaru 50: Hanya mafi ma’ana ta girmama tarihin Janar Murtala ita ce ci gaba da aiki domin gina ƙasa bisa aƙidun sa – Gwamnan Legas
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana cewa hanya mafi ma’ana ta girmama tarihin tsohon Shugaban Ƙasa Janar Murtala Ramat ...
