Tawagar motocin kwamandan rundunar soji ta daƙile mummunan kwanton ɓauna a Kebbi, ta hallaka ’yan ta’adda 5, ta ƙwace tarin makamai
Tawagar motocin Babban Kwamandan Runduna (GOC) ta 8 kuma Kwamandan Sashi na 2 na Rundunar Haɗin Gwiwa ta North-west Operation ...
