• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

WAKILIN MU by WAKILIN MU
November 25, 2026
in Siyasa
A A
0
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Tinubu da Atiku

Tinubu da Atiku

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Alhaji Atiku Abubakar, murnar cika shekaru 80 a yau Laraba.

A cikin saƙon taya murnar, Tinubu ya yaba da gudunmawar Atiku wajen cigaban ƙasa, musamman tsawon shekarun da ya shafe yana siyasa da jajircewar sa wajen tabbatar da dimokuraɗiyya da tsarin siyasa mai bai wa kowa damar shiga.

Tinubu ya ce duk da bambancin jam’iyyun su da rashin jituwa kan wasu batutuwa na ƙasa, akwai buƙatar siyasa ta kasance ba tare da ƙiyayya ba, tare da barin ƙofa a buɗe domin sulhu da haɗin kai bayan bambance-bambance.

Ya kuma yaba da gudunmawar Atiku a fannin ilimi, kasuwanci da bunƙasa kamfanoni, musamman kafa Jami’ar American University of Nigeria da ke Yola.

Shugaban ƙasar ya bayyana cewa haɗin kan su wajen kishin Nijeriya da tabbatar da zaman lafiya da dimokiradiyya a kamata ya kasance mafi muhimmanci, inda ya yi wa Atiku fatan ƙoshin lafiya, ƙarin ƙarfi da tsawon rai domin ci gaba da yi wa ƙasa da bil’adama hidima.

Tags: Atikutaya murnaTinubu
Previous Post

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

Next Post

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Sanata Barau ya haɗa malamai sama da 2,000 domin tallata Tinubu, Gwamna Abba da ’yan takarar APC
Siyasa

Sanata Barau ya haɗa malamai sama da 2,000 domin tallata Tinubu, Gwamna Abba da ’yan takarar APC

November 24, 2026
Kwankwaso ya tura ni wajen Tinubu bayan mun yi alƙawarin komawa APC, inji Abba Yusuf
Siyasa

Kwankwaso ya tura ni wajen Tinubu bayan mun yi alƙawarin komawa APC, inji Abba Yusuf

November 23, 2026
Rikicin ADC: INEC ta bayyana dalilin da ya sa Mark da Aregbesola ke ci gaba da kasancewa a cikin bayanan ta, yayin da ɓangaren Nafiu Gombe ke nuna rashin amincewa
Siyasa

Rikicin ADC: INEC ta bayyana dalilin da ya sa Mark da Aregbesola ke ci gaba da kasancewa a cikin bayanan ta, yayin da ɓangaren Nafiu Gombe ke nuna rashin amincewa

November 20, 2026
Tinubu ya faɗaɗa jadawalin kamfen ɗin 2027 daga jihohi 12 zuwa 19 da Abuja
Siyasa

Tinubu ya faɗaɗa jadawalin kamfen ɗin 2027 daga jihohi 12 zuwa 19 da Abuja

November 18, 2026
Next Post
Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 ‘sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno’

Ƙananan ’yan kasuwa 5,000 'sun amfana da shirye-shiryen tallafi daban-daban na Gwamnatin Tarayya a Borno'

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!