Himma dai CBN: Tinubu ya sheƙa wa Cardoso ruwan jinjina da yabo kan nasarorin sauye-sauyen tsarin kuɗi da shirin ƙara jarin bankuna
Shugaba Bola Tinubu ya yaba wa Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, bisa gagarumar nasarar jagorantar sauye-sauyen da aka ...
