CBN ya tashi haiƙan: Malejin farashin kayayyaki ya ƙara yin ƙasa zuwa kashi 16.05, yayin da asusun kuɗaɗen waje ya kai dala biliyan 46.7
Tsare-tsaren Hadahadar Kuɗaɗe a ƙarƙashin aiwatarwar Babban Bankin Nijeriya (CBN) suna ci gaba da samun nasarorin haihuwar 'ya'ya masu idanu, ...
