Annobar Ambaliyar Bana Ta Fi Ragargazar Jihohin Kaduna, Imo, Ribas, Yayin Da Ta Halaka Mutum 165, Ta Tarwatsa Mutum 43,936, Ta Lalata Gonaki 8,200
Wata ƙididdiga ta nuna cewa Nijeriya ta jima ba ta ga bala'in ambaliyar ruwan sama irin na wannan shekarar ba, ...
