CBN ya ƙarfafa dangantakar kuɗi da nahiyar Asiya, ya sa hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa a fannin ƙirƙire-ƙirƙire a Singapore
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya ƙara zurfafa hulɗar sa ta fannin kuɗi da hukumomi da ƙasashen Nahiyar Asiya, bayan gudanar ...

