Tsauraran matakai da ƙa’idojin da CBN ya gindaya, dangane da bashin naira tiriliyan 2.9 da kamfanin Nestoil ya kasa biyan wasu bankunan Nijeriya
Kamfanin ɗanyen mai na Nestoil mallakar attajiri Ernest Obiejesi ya jefa wasu manya da ƙananan bankunan Nijeriya cikin halin ƙaƙa-ni-ka-yi, ...
